Gaskiya ta yi halinta: Kalli wasu masoya biyu da suka gano yan uwan jini ne su gab da aurensu
An ruwaito a bisa dole ta sa John Njoroge ya kashe aurensa da Rose Wanjiku kasantuwar sun gano yan uwan juna ne su na jini a yayin da ya bayyana ta ga iya...