N
Luxe Star Outlook

Labaran Duniya | Naija Hausa – LEGIT.NG

Author

Gabriel Cooper

Updated on March 22, 2026

Ana jimamin mutuwar shugaban kasar Iran, an kwantar da sarkin Saudiya a asibiti

A yayin da duniya ke jimamin mutuwar shugaban Iran, Ebrahim Raisi, a hannu daya kuma, an kwantar da sarkin Saudiya, Salman bin Abdulaziz a asibiti saboda cutar huhu.